Duk dan da ya fasa zagina uwarsa bata haife shi dan sunna ba – Cewar Rahama Sadau

Duk dan da ya fasa zagina uwarsa bata haife shi dan sunna ba – Cewar Rahama Sadau

Bayan mutane sunyi caa akan shigar banzar da tayi wannan makon.

Idan ba a manta ba cikin makon nan ne wasu hotuna da bidiyo na jarumar suka karade kafafen sada zumunta, inda ta bayyana da wata shiga mai bayyana saura, wacce bata yi kama da shigar Musulmai ba.

Hakan ya sanya mutane suka yi caa a kanta kowa na tofa albarkacin bakinsa.

Wannan dalilin ne ya sanya jarumar hawa shafinta na Twitter ta caccaki duka mutanen da suke zaginta akan abubuwan da take yi.

Ga dai hoton abinda jarumar tace a shafin nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.