[[JAMB 2020]] Shugaban Majalissar Dattawa Ya Dauki Nauyin Rijistar JAMB Ga Dalibai Dubu Biyu

•Shugaban Majalissar Dattawa Ya Dauki Nauyin Rijistar JAMB Ga Dalibai Dubu Biyu

 Sanata AHMAD IBRAHIM LAWAN
 Shugaban Majalissar,
Taimako da yake bawa dalibai Har Guda dubu biyu (2000) na kyautar registration na JAMB/DE 2020/2021, ana registration din a cikin Federal
University Gashua (ICT Center)

Shugaban Majalissar, Kuma DAN MASANIN BADE DR. AHMAD IBRAHIM LAWAN
Ya Dade Yana daukar Nauyin Jarrabawar JAMB Ga Dalibai Masu Dumbin yawa,
Tin yana Dan majalisar Dokoki (Rep) yake siyawa
dalibai JAMB/D.E har zuwa yanzu.
Wakilin ASOF. Na garin Gashuwa(Bade) Ya Shaida Wa ASOF Cewar

“Nima kaina da D.E nasa na shiga Jami’a”
-Wakilin ASOF. Na garin gashuwa ya Shaida Mana.

Muna rokon ubangiji Allah ya saka masa da Alkhairi ya taimaka masa a dukkan lamarinsa  Amin.

By Abdullahi Musa Usman Gashuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.