[[JAMB 2020]] Wrong combination yana hana a baka admission, koko a baka abinda bashi ka nema ba.

JAMB 2020
AREWA STUDENT’S ORIENTATION FORUM
 •WRONG COMBINATION
Wrong combination wata matsala ce wacca dalibi yake tsintar kansa a ciki  sakamakon kin neman cikakken bayanai daga masana akan lamarin.
A karshe wannan matsala ta kan sa dalibi ya kashe wasu kudadan wajan shawo kan ta, koKuma ma daga karshe ta Kai ga ya rasa gurbin karatu a makarantun gaba da sakandire.
wannan ce tasa mukaga ya dace mu dinga wayar da kan dalibai dangane a darussan da ya kamata mutum ya cike jamb domin suyi daidai da abinda zai karanta.
Kuma insh Allah  na farko zamu  fara da dalibai yan art and social science domin mafi yawa sun fi fama da wanna matsalar
•WRONG COMBINATION
GIDAN ART;
Gidan art ana da kwasa-kwasai akalla sunkai guda goma sha takwas koma fiye da haka Kuma gasu Kamar haka;
1.English
2.Linguistic
3.Hausa
4.islamic
5.Theatre art
6.political science
7.mass com
8.psychology
9.Law
10.Music
11.chinise
12.creative & visual arts
13.fine & applied art
14.international relation
15.philosopy
16.Anthropology
17.criminology
18.shariah law
Wadannan sune kwasa kwasan gidan art Kuma zamu kawo muku kadan daga cikin darussan da kowanne yake bukata.
1.English
a.Use of English, b.literature in English   c.any other two art.
2.Linguistics.
a.Use of English,
b.Two other art subject
c.Any other
3.Hausa
Use of English,     b.literature in English, c.any other two art.
4.islamic studies
a.use of English
b.art subjt include Islami
c.any other subject
5.Theatre
a.Use of English
b.literature in English
c.Two relevant subject
6.political science
a.use of Englis
b.Two art
c.One social science
7.Mass comm
a.use of English
b.two art
c.one social science
Zan cigaba daga kan na takwas in Allah ya so
By Ahmad Shu’aibu Sakwaya
@ASOF 2020

Leave a Reply

Your email address will not be published.