[[NBAIS]] Bayani gameda jarabawar NBAIS

#High Islamic Secondary School

*BAYANI* *GAME* *DA* *JARABAWAR* *NBAIS*

*MECECE *NBAIS* *?*

*a* *wacce* *shekara* *aka* *fara* *rubuta* *NBAIS*?*

   National Board for Arabic And Islamic Studies (NBAIS)
Tana daga Cikin Jarrabawowin Da’aka Amince dasu a Nigeria a Matsayin kammala Karatun Sikandire.

an kirkiri wannan hukuma a shekarar alif dubu daya da dari Tara da sittin karkashin jagoran cin *Sir*  *Ahmadu* *Bello* *Sardaunan* *Sokoto*

domin taimakawa daluliban dake tsangayar ilimin Addini Muslunci

wanda a yanzu haka akwai makarantu fiye da dari tara da suke rubuta wannan jarabawar

Tabbas jarabawar tana da matukar muhimmanci domin  idan ba mu sawo ta a jarabawa ta uku mafi daraja a wannan kasa ba za ta zama ta hudu
muddin dalibi bai zauna ya rubuta ta ba bai da satifiket din kammala karatun sa sabili da haka ne zaka ga dalibai yan aji ukun karshen sikandire masu karantar bangaren larabci suna kokarin dagewa da karatu  domin su samu su tsallake wannan jarabawar

ana rubuta wannan jarabawa a cikin watan *June/July*

jarabawar ta kunshi darussa kamar haka

Quran

Fikh

adab

mandik

balaga

Tarikh

Nahawu

Alhukuma ( government)

Hadith

Dss.

dalibin tsangayar larabci yana da kyawu ya karanci wadannan kwasa kwasan a matakin degree, NCE,ND
sun hada da

Hadith Education
Arabic Education
Arabic/Islamic
Qur’an Science
Arabic grammar
Arabic Literature
Dss.

zamu kawo jerin sauran kuma muyi bayaninsu dalla dalla.

By
Muhammad Sulaiman Abubakar

@ASOF 2020

Leave a Reply

Your email address will not be published.