Buhari ya nada professor Ibrahim Gambari a matsayin Shugaban ma’aikatan fadar Shugaban kasa

Buhari ya nada professor Ibrahim Gambari a matsayin Shugaban ma'aikatan fadar Shugaban kasa

Ayau laraba sakataran gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya sanar da nadin da Shgaban kasa Muhammadu Buhari yayiwa furofesa Ibrahim Gambari a matsayin Shugaban ma'aikatan fadar Shugaban kasa a gurin taron virtual federal Executive council (FEC) meeting

Gambari ya kasance Tsohon ministan harkokin wajen najeriya Kuma An suffanta Ibrahim Gambari a matsayin mutam nagari kuma masani diplomasiyyalilin fama da yayi da Coronavirus

Leave a Reply

Your email address will not be published.