Sabbin mutane 146 sun kamu da cutar covid-19 a Najeriya

A jiya Talata 12/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 146 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai  4,787 yayin da mutane 959 suka warke, inda mutane 158 suka rasu.

Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 a jiya Talata a Najeriya
146 new cases of # COVID19 ;
57-Lagos
27-Kano
10-Kwara
9-Edo
8-Bauchi
7-Yobe
4-Kebbi
4-Oyo
3-Katsina 
3-Niger
2-Plateau
2-Borno
2-Sokoto
2-Benue
1-Gombe
1-Enugu
1-Ebonyi
1-Ogun
1-FCT
1-Rivers
 

Leave a Reply

Your email address will not be published.