Buhari ya gana da majalisar tsaron Najeriya


Buhari ya gana da majalisar tsaron Najeriya

Mai girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari 

 ya kira taron majalisar tsaro ta kasa sakamakon matsalar tsaro da ake fuskanta a wasu sassan Nigeria ciki har da jiharsa ta Katsina.

Buhari ya gana da majalisar tsaron Najeriya

Manyan hafoshin tsaron Nigeria wanda ya hada da Maigirma shugaban rundinar ‘yan sanda, shugaban sojin Nigeria na ruwa dana sama sun halarci zaman, imbanda shugaban sojojin kasa Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai wanda a halin yanzu yana jejin sambisa yana fatattakar Boko Haram

Muna rokon Allah Ya sanya albarka a cikin wannan zaman da sukayi, Allah Ya kawo mana karshen dukkan matsalolin tsaro a Kasarmu Nigeria Amin

Leave a Reply

Your email address will not be published.