Ganduje ya mayar da Hotel din Daula gurin killace Mata masu dauke da cutar covid-19 a kano

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya kaddamar da sabon wurin killace masu dauke da cutar Corona wato Covid-19 a tsohon hotel din Daula wanda ke da dakuna 100 da sauran kayan kula da marasa lafiya harda na debe kewa kuma zai kasance wajen killace mata kawai banda maza.

Leave a Reply

Your email address will not be published.