Kano ta Sami ga garumar gudummawa daga bankin masana antu da sauran Kamfanoni da dai dai kun mutane

Kano ta Sami ga garumar gudummawa daga bankin masana antu da sauran Kamfanoni da dai dai kun mutane

Kwamishinan yada labarai kuma memba a kwamitin karbar tallafin cutar covid-19, Malam Muhammad Garba ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da yafitar.

Sanarwa ta kara da cewa: taimakon Milyan ashirin 20M da Bankin masana antu ya bayar cikin tsabar kudi aka bayar ga Asusun COVID-19 na kano, kuma ana ci gaba da bayarwa don taimakawa a rage tasirin cutar Coronaviros a Kano.
Ya yin da yake gabatar jawabi game da ayyukan kwamitin, ya nuna cewa, an sami gudummawar Milyan daya 1M daga Kwamitin Zartar da Tallafin Dambatta ta hannun Shugaban Hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC), Umar Garba Dambatta.
Hakanan an sami kyautar kudi N500,000 daga dangin Mukhtar Adnan, Sarkin Bai.
Sauran Wadanda suka ba da gudummawa sun hada da Tsanyawa Fund Raising Committee, da Kungiyar  Kiritocin Najeriya (CAN), reshen jihar Kano kowane yaba da N500,000; 
Futma Universal Concept Limited sun ba da N162,000 ; Sai  Hamisu Dankaka da yabada N100,000.
Kwamishinan ya kuma ba da sanarwar Samun gudummawar miliyan daya rabi 1.5M daga mazabar Dawaki, karamar hukumar Dawakin Kudu.
Mustapha Bala Dawaki N500,000 Azman Group N500,000
Sai Danlami Baba Tamburawa da Babangano Nagwaggo Gano N100,000 kowannensu;
Da kuma Shu’aibu Yankatsari, Abba Aliyu Yankatsari, Ibrahim Umar Dawaki, da Samari Travel Agency N50,000 kowannensu.
Sauran masu bayar da tallafin sune: AVM Abdurrahman Ishaq Dubu N40,000
Amina ‘Yargaya, Babangano Danlami Tsakuwa, da Umar Lawan naira 20,000 kowannensu; Sai kuma Faruku Yakubu Dawaki N15,000
Sauran gudummawar da abubuwan da mutane da ƙungiyoyi suka bayar sune kamar haka: Rechaiit Benckisser Limited sun bada katan 125 na sabulun Dettol Soap da katon 90 na maganin antiseptic.
Hukumar Yan sandan Nijeriya ta ba da takunkumin rufe Baki da hanci  fakiti 85, da kuma SINADARAN kashe kwayoyin cuta wato hand sanitizer katon 100 (kana Nan mazubi), Safar hannu katan 99, matsakaitan safofin hannu guda 99, katon daya na kayan da za’a iya jefarwa bayan aiki da kuma wasu kayan rufe fuska 96, 
China Zhangao Limited 2, 000 cartons of Sona water and 1 000 sets of testing kits.
 Procter and Gamble Nigeria Limited 10, 000 safeguard soap, UAC 4750 packs of Groundnut and Coconuts chips, and Unilever 567 Lux (soap) of 65g, 95 Closeup 140g (toothpaste) Cool breeze, 417 of 110g Lifebuoy (soap), 4 Closeup 140g (toothpaste),
 Naija Herbal, 73 Pepsodent 140g Cavity fighter, 460 of 60g Lifebuoy (soap), 117 Lux (soap) of 125g, 787 Sunlight (soap) of 70g, 155 Sunlight dish wash of 400ml and two 400ml Vaseline lotion
Sauran Wadanda suka ba da gudummawar sun hada da: 
Mandate Healthcare Nigeria Limited 5 cartons x 10 boxes x 100 pieces of examination gloves, 
Unique Pharmaceuticals Limited 1, 500 of UNISAL of 500ml, Peugeot Automobile 100 bags of beans.
Jifatu Stores 200 cartons of noodles, 50 bags of maize flour and 50 bags of maize grit.
 Nigeria Football Federation (NFF) 16 cartons of sanitizers, four cartons of face masks and a big carton of hand gloves.
Ugo Lab Limited ya ba da Hand sanitizers, Chloroquine and Paracetamol syrup worth N3, 000, 000.00.
Kwamishinan ya bukaci kungiyoyi dasu cigaba da kyautatawa mutane a ciki da wajen jihar dasu bayar da gudummawa ga kwamitin da aka kafa don nemowa da kuma tattara gudummawa cikin kudade ko kuma kayayyaki.
Sanarwar ta kara da cewa, “duk wanda yake son bayar da gudummawa ga kwamitin cikin kudi zai iya turowa ta wannan asusun: Tallafin COVID-19 na Jihar Kano, UBA, Account No: 1022751785, yayin da ake kuma tara kayan taimako a wani shago mai lamba 94 , Titin Maganda da Gidan Jarida na Gwamnatin Jihar Kano,da kuma Fadar Sarki”.

Leave a Reply

Your email address will not be published.