Mutane 184 sun kamu da cutar covid-19 a Najeriya jiya laraba

Mutane 184 sun kamu da cutar covid-19 a Najeriya jiya laraba

A jiya laraba 13/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 184 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai  4,971 ya yin da mutane 1070 suka warke, inda mutane 164 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 a jiya laraba a Najeriya
 23-Jigawa 16-Bauchi 16-Katsina 14-Kano 10-FCT 10-Rivers 9-Kwara 5-Delta 5-Kaduna 4-Sokoto 4-Oyo 3-Kebbi 3-Nasarawa 3-Osun 2-Ondo 1-Ebonyi 1-Edo 1-Enugu 1-Anambra 1-Plateau 1-Niger 

Leave a Reply

Your email address will not be published.