An dawo yin sallar juma’a a jigawa ta hanyar ba da tazara

GWAMNA BADARU YA GABATAR SALLAR JUMA’A SUNA MASU SAMAR DA TAZARA

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tare da mataimakin sa Alhaji Umar Namadi sun gabatar da salla a masallacin juma’a dake gidan gwamnati dake birnin Dutse ta hanyar bada tazara.
A yunkurin su na ganin an dakile yaduwar annobar Coronaviros a jihar kuma su kasance abin koyi, Gwamnan da makarraban sa sun samar da tazara madaidaiciya a tsakaninsu lokacin da suke gabatar da sallar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.