Mutane 193 sun kamu da cutar covid-19 ya yin da jimillar su takai 5,162

Mutane 193 sun kamu da cutar covid-19 ya yin da jimillar su takai 5,162
A jiya Alhamis 14/5/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 193 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 5,162 ya yin da mutane 1,180 suka warke, inda mutane 167 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 a Najeriya
58-Lagos
46-Kano
35-Jigawa
12-Yobe
9-FCT
7-Ogun
5-Plateau
5-Gombe
4-Imo
3-Edo
3-Kwara
3-Borno
1-Bauchi
1-Nasarawa
1-Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.