Ganduje ya gudanar da taron wayar da Kan Yan jarida Kan cutar covid-19

Ganduje ya gudanar da taron wayar da Kan Yan jarida Kan cutar covid-19

An shirya taron ne don wayar da kan jama’a tare da ilmantar da ‘yan jaridu kan yadda zasu kula da kansu da yadda zasu faɗakar da al’umma kan yadda za su kare kansu daga kamuwa da cutar Corona. 
An gudanar da taron ne a Coronation hall a Gidan Gwamnati a yanzu haka.
Tun lokacin da wannan cuta ta shigo kasar nan, gwamnatoci suna ta kokarin kawar da cutar, musamman a jihar Kano, kuma mun ga yadda gwamnati tayi tsare-tsare mai kyau da kuma wanda za’ayi nan gaba har Allah ya kawar da annobar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.