Mutane 176 sun kamu 152 sun warke, 5 sun mutu a cutar covid-19 a Najeriya

A jiya juma’a 16/5/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 176 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 5,621 ya yin da mutane 1,472 suka warke, inda mutane 176 suka rasu.

Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 a  jiya juma’a a Najeriya
95-Lagos
 31-Oyo
 11-FCT
 8-Niger
 8-Borno
 6-Jigawa
 4-Kaduna 
3-Anambra
 2-Edo
 2-Rivers 
2-Nasarawa
 2-Bauchi
 1-Benue
 1-Zamfara 

Leave a Reply

Your email address will not be published.