Mutane 2 sun mutu ya yin da mutane 3 suka warke daga cutar covid-19 a kano

Ma’aikatar Lafiya ta jahar Kano ta sanar a shafin ta na Twitter cewa sabbin mutane 2 Allah ya Yi musu rasuwa sanadiyyar cutar covid-19 ya yinda mutane 3 suka warke a jiya Asabar a jahar Kano.

 Sannan Babu Wanda yakamu da cutar Aranar ta Asabar.
Akula ajikin hotan sun rubuta bisa kuskure cewa mutane 2 ne suka warke, Amma DAGA baya sun rubuta a comment cewa mutane 3 ne suka warke.

Leave a Reply

Your email address will not be published.