Mutane 288 sun kamu da cutar covid-19 a Najeriya jiya juma’a

Mutane 288 sun kamu da cutar covid-19 a Najeriya jiya juma’a

A jiya juma’a 15/5/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 288 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 5,445 ya yin da mutane 1,320 suka warke, inda mutane 171 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 a  jiya juma’a a Najeriya
179-Lagos
20-Kaduna
15-Katsina
15-Jigawa
13-Borno
11-Ogun
8-Kano
7-FCT
4-Niger
4-Ekiti
3-Oyo
3-Delta
3-Bauchi
2-Kwara
1-Edo

Leave a Reply

Your email address will not be published.