Mutane 55 sun warke ya yin da mutane 15 da suka kamu da cutar covid-19 a jigawa

Mutane 55 sun warke daga cutar covid-19 a jigawa bayan da aka gwada su day biyu basa dauke da cutar covid-19 a jigawa, wannan tasa adadin wadanda suka warke yakar mutane 62 ya yain da mutane 3 suka rasu.

Gwamishinan Lafiya Kuma Shugaban kwamitin dakile cutar covid-19 a jihar jigawa Dakta Abba Zakari ne ya sanar da haka ga manema labarai a dutse, inda yace suna da ran warkewar wasu marasa lafiyar anan kusa.
Kwamishinan ya ce an Sami karin sabbin mutane 15 da suka kamu da cutar inda za’a kulle garuruwa 3 da aka Sami Bullar cutar, domin kauracewa yaduwar cutar.
Za’a kulle garuruwan ne daga give da daddare, Wanda ya hada da Gumel, Hadejia, da sabon garin Yaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.