Mutane 8 sun kamu da cutar covid-19 a kano jiya juma’a

Mutane 8 sun kamu da cutar covid-19 a kano jiya juma’a

Cibiyar dakile cututtuka Masu yaduwa NCDC da Ma’aikatar lafiya ta jahar Kano sun sanar da samun Karin mutune 8 masu dauke da cutar Coronaviros wato Covid-19 a Jihar Kano. 

Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutum 761 sannan kuma mutum 33 daga ciki sun rasu, sannan mutum 90 sun warke kuma an sallame su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.