Ganduje ya karbi Tirololi 130 makare da kayan abinci daga ministar walwala da join kai

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin Minster  agaji wato Hon Sadiya Umar Farouk wacce ta zo jihar Kano domin mika gudunmawar gwamnatin taraiya na mota 130 ta kayan abinci da suka hada da shinkafa da gero da masara, ga jihar Kano domin a rabawa masu karamin karfi wadanda ke da bukata musamman a wannan yanayi na tabarbarewar tattalin arziki saboda dokar hana zirga zirga wadda wannan ta hana mutane zuwa wajen aiyukan su domin neman abinda zasu ci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.