Mutane 338 sun kamu, 122 sun warke, Sannan mutane 6 sun mutu sanadiyyar cutar covid-19

Ayau Lahadi 17/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 338 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 5959  yayin da mutane 1594 suka warke, inda mutane 182 suka rasu.

Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 a jiya Laraba a Najeriya
338 new cases of # COVID19 ;
177-Lagos
64-Kano
21-FCT
16-Rivers
14-Plateau
11-Oyo
9-Katsina
4-Jigawa
4-Kaduna
3-Abia
3-Bauchi
3-Borno
2-Gombe
2-Akwa Ibom
2-Delta
1-Ondo
1-Kebbi
1-Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published.