BANKIN FIDELITY YA BAWA JIGAWA GUDUNMAWAR MILYAN 5M DOMIN YAKI DA CUTAR COVID-19

BANKIN FIDELITY YA BAWA JIGAWA GUDUNMAWAR MILYAN 5M DOMIN YAKI DA CUTAR COVID-19

Bankin Fidelity ya bayar da gudunmawar naira milyan biyar ga gwamnatin jiha domin yaki da yaduwar cutar corona a fadin jihar.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar wanda ya karbi gudunmawar ya yabawa kokarin bankin wajen sauke nauyin al’umma sa’annan yayi kira da sauran masu hannu da shuni da suyi koyi da irin wannan dabi’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published.