Gwamnan kaduna El Rufa’i ya nemi afuwar mutanan jaharsa

Mai girma Gwamnan kaduna Nasir El Rufa’i ya nemi afuwar mutanan jaharsa inda take cewa:

Muna ba da haƙuri ga duk wanda yake ganin an matsa mishi. 
Amma Wadannan matakai da muka dauka sun zama dole ne saboda mu kare rayukan al’ummarmu da lafiyarsu. 
Allah ya kawo mana ƙarshe wannan ciwo. 
Allahya kawo mana ƙarshen wannan annoba. 
Kuma muna sake godiya ga ku al’ummar Jihar Kaduna da kuka ba mu goyon baya kuna bin dokokin da jami’an kiwon lafiya suka ce mu sa muku domin kare lafiyarku da rayukanku.

Leave a Reply

Your email address will not be published.