Mutane 17 sun kamu da cutar covid-19 a kano ya Yin da jimillar su takai 842

Mutane 17 sun kamu da cutar covid-19 a kano ya Yin da jimillar su takai 842

Ma’aikatar lafiya ta jahar Kano ta sanar da samun karin mutune 17 masu dauke da cutar Coronaviros wato Covid-19 a Jihar Kano. 
Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutum 842 sannan kuma mutum 36 daga ciki sun rasu sannan mutum 111 sun warke kuma an sallame su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.