Ganduje ya sauya ranakun sassauta Dokar Zama a Gida zuwa Lahadi, Laraba da Juma’a


Gwamnatin Jihar Kano ta sauya ranakun sassauta Dokar Zama a Gida zuwa Lahadi, Laraba da Juma’a. Sassaucin kuma zaiyi aiki ne daga 10 na safe zuwa 2 na ranakun

Leave a Reply

Your email address will not be published.