Gwamnatin sokoto ta fara biyan albashin wannan watan

 

Gwamnatin sokoto ta fara biyan albashin wannan watan na mayu

Yanzu haka Bankuna a Jihar Sokoto sun soma Sakin Albashin Watan Mayu (5) A bisa  Umurnin Mai girma Gwamna Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal don baiwa Jama’ar sa damar yin Bukukuwan Sallah Karama cikin Walwala da Jin dadi.
Ba shakka irin kulawa da Maigirma Gwamna ke baiwa Jama’ar sa a duk lokaci – lokaci ya nuna irin kulawa da kauna da Gwamnatin sa ke yi ma Sakkwatawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.