Yau za’a biya albashin ma’aikatan kaduna

Gwamnatin jihar kaduna ta bada sanarwar biyan albashin ma’aikatan jahar ayau talata.
Mataimakiyar gwamnan jahar Dr. Hadiza Balarabe ce ta sanar da Haka yayin jawabi Kai tsaye ta gidajen radiyo ga mutanen jahar kaduna ayau talata tare gwamna Nasir El Rufa’i.

Leave a Reply

Your email address will not be published.