An janye dokar kulle a Bauchi, za ayi sallar Idi Sannan acigaba da yin sallar juma’a

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Janye Dokan Kulliya Ta Kirif,Wato (Lockdown)Ajihar Bauchi Baki Daya.

Sannan za’a cigaba da yin sallar juma’a, Kiristoci Suma an Yi musu izinin yin ibadunsu.
Gwamnan Yabada Wannan Sanarwane Bayan Zaman Meeting Da Yayi Da,Malamai,

Sarakuna,Da Masuruwa Da Tsaki,Na Jihar Bauchi,

Gwamnan Yace Dokan Zatafara Aiki Ranar Alhamis Mai Zuwa,21/5/2020

Cikin Sanarwan Yace Mutane Zasu Cigaba Dukkan Hidimansu Kamar Yadda Sukeyi Abaya,Kafin Asanya Wannan Dokan,Saidai Makarantu Zasu Cigaba Da Zama Akulle Kirif.
Gwamnan Yace Banda Masu Acaba,Anhana Acaba Kwatakwata,Domin Ayanzu Haka Gwamnatin Jihar Bauchi Tana Shirin Bada (KEKENAPEP)Nan Bada Dadewaba.
Akarshe Gwamnan Yayi Godiya wa Mutanen Jihar Bauchi Bisa Biyayya da Sukeyi Wa Dokokin Gwamnatin Jihar Bauchi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.