Mutane 226 sun kamu, mutune 90 sun warke, mutane 10 sun mutu, sanadiyyar cutar covid-19

 

mutane 226 sun kamu, mutune 90 sun warke, mutane 10 sun mutu, sanadiyyar cutar covid-19

Aranar talata 19/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 226 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 6,401 yayin da mutane 1734 suka warke, inda mutane 192 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar talata a Najeriya
 131-Lagos 
25-Ogun 
15-Plateau 
11-Edo 
7-Kaduna 
6-Oyo 
5-FCT 
5-Adamawa 
4-Jigawa 
4-Ebonyi 
4-Borno 
3-Nasarawa 
2-Bauchi 
2-Gombe 
1-Enugu 
1-Bayelsa 

Leave a Reply

Your email address will not be published.