mutane 284 sun kamu, mutune 106 sun warke, ya yin da mutane 8 suka mutu, sanadiyyar cutar covid-19

Sabbin mutane 284 sun kamu, mutune 106 sun warke, yayinda mutane 8 suka mutu, sanadiyyar cutar covid-19

Aranar laraba 20/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 284 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 6,677 yayin da mutane 1840 suka warke, inda mutane 200 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar laraba a Najeriya
199-Lagos
26-Rivers
19-Oyo
8-FCT
8-Borno
7-Plateau
6-Jigawa
5-Kano
2-Abia
1-Ekiti
1-Delta
1-Kwara
1-Taraba

Leave a Reply

Your email address will not be published.