Mutane 28 sun kamu ya yin da mutane 2 suka warke a kano

Ma’aikatar Lafiya ta jahar kano ta sanar a shafin ta na Twitter Samun karin mutune 28 da suka kamu da cutar covid-19 yin da mutane 2 suka warke
Ayanzu mutane 875 ne suka kamu da cutar covid-19 ya yin da mutane 123 suka warke, Sai Kuma mutane 36 da suka rasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.