Mutane 339 sun kamu, 67 sun warke, ya yin da 11 suka rasu, sanadiyyar cutar covid-19

Sabbin mutane 339 sun kamu, mutune 67 sun warke, mutane 11 sun mutu, sanadiyyar cutar covid-19

Aranar Alhamis 21/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 339 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya, Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 7,016 yayin da mutane 1907 suka warke, inda mutane 211 suka rasu.

Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar Alhamis a Najeriya
139-Lagos
28-Kano
28-Oyo
25-Edo
22-Katsina
18-Kaduna
14-Jigawa
13-Yobe
13-Plateau
11-FCT
8-Gombe
5-Ogun
4-Bauchi
4-Nasarawa
3-Delta
2-Ondo
1-Rivers
1-Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.