sarkin musulmi Alhaji Saad Abubakar yace ba’a ga wata ba

Kai tsaye daga Fadar mai martaba sarkin musulmi.

Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Saad Abubakar yace ba’a ga wata ba dan haka Gobe asabar 30 Ga watan ramanadana Ranar lahadi zai kasance 1 ga watan Shawwal.

Leave a Reply

Your email address will not be published.