Anyi sallar Idi a Nijar

Wadannan sune kadan daga cikin hotunan yadda aka gudunar da sallar  Idi a Kasar Nijar wanda  Shugaban Muhammadou Issofou tareda,

Shugaban Majalisar dokoki, da Prime Minista da kuma shuwagabannin hukumomi daban daban suka samu halarta zuwa Masallaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.