mutane 245 sun kamu, 100 sun warke, 10 sun mutu, sanadiyyar cutar covid-19

Sabbin mutane 245 sun kamu, 100 sun warke, 10 sun mutu, sanadiyyar cutar covid-19

Aranar Juma’a 22/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 245 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 7,261 yayin da mutane 2,007 suka warke, inda mutane 221 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar Juma’a a Najeriya
131-Lagos
16-Jigawa
13-Ogun
12-Borno
9-Kaduna
9-Oyo
9-Rivers
9-Ebonyi
8-Kano
7-Kwara
5-Katsina
3-Akwa Ibom
3-Sokoto
2-Bauchi
2-Yobe
1-Anambra
1-Gombe
1-Niger
1-Ondo
1-Plateau
1-FCT
1-Bayelsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.