Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi a Jihar Sokoto

Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi a Jihar Sokoto

Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi inda ya bijire wa Zancen cika azumi 30 inda ya gudanarda salar Idi A safiar yau A massalacinsa dake cikin garin Sokoto.
Sheikh Musa Ayuba lukuwa yace tabbas Anga watan shawwal A sasssa daban daban na Najeriya saboda haka yau 1 ga watan shawwal.

Leave a Reply

Your email address will not be published.