mutane 265 sun kamu, ya yin da mutane 167 suka warke, daga cutar covid-19 a Najeriya

Sabbin mutane 265 sun kamu, ya yin da mutane 167 suka warke, daga cutar covid-19 a Najeriya

Aranar Asabar 23/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 265 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 7,526 yayin da mutane 2174 suka warke, inda mutane 221 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar Asabar a Najeriya
133-Lagos
34-Oyo
28-Edo
23-Ogun
22-FCT
6-Plateau
5-Kaduna
3-Borno
3-Niger
2-Kwara
2-Bauchi
2-Anambra
2-Enugu

Leave a Reply

Your email address will not be published.