Mutane 313 sun kamu, 89 suka warke, 5 sun rasu sanadiyyar cutar covid-19 a Najeriya

Sabbin mutane 313 sun kamu,  89 suka warke, ya yin da mutane 5 suka rasu sanadiyyar  cutar covid-19 a Najeriya

Aranar lahadi 24/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 313 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 7,839 yayin da mutane 2,263 suka warke, inda mutane 226 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar Asabar a Najeriya
148-Lagos
36-FC
27-Rivers
19-Edo
13-Kano
12-Ogun
11-Ebonyi
8-Nasarawa
8-Delta
7-Oyo
6- Plateau
5-Kaduna
4-Kwara
3-Akwa Ibom
3-Bayelsa
2-Niger
1-Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published.