Mutanen 23 sun kamu, 1 ya warke, 2 sun mutu, ya yin da adadinsu yakai 919 a kano

Mutanen 23 sun kamu, 1 ya warke, 2 sun mutu, ya yin da adadinsu yakai 919 a kano

Hukumar NCDC tare da Ma’aikatar lafiya ta jahar Kano sun sanar da samun karin mutune 23 masu dauke da cutar Coronavirus wato Covid-19 a Jihar Kano. 

Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutune 919 sannan kuma mutune 38 daga ciki sun rasu, sannan mutune 134 sun warke kuma an sallame su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.