GWAMNA BADARU YA DUBA AIKIN HANYA A GARIN ZANDAM NAGOGO SABODA DAMUNA

GWAMNA BADARU YA DUBA AIKIN HANYA A GARIN ZANDAM NAGOGO SABODA DAMUNA

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tare da kwamishinan ayyuka ya duba aikin hanyar cikin gari dake Zandam Nagogo ta karamar hukumar Gwaram.
Gwamnan  yayi matukar farin ciki da gamsuwa da yanayin aikin inda ya yi kira da mutanen garin da su kasance masu tsaftace hanyar da kuma share magudanan ruwa domin a kaurace wa cushewar su ganin damuna ta fadi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.