Matashi ya hantsilo daga kan Gadar Flyover garin daukar selfie
Matashin dai yana daukar hoton Selfie ne, a kokarin da yake na nemo location mai kyau tare da style din da zai bayar da wuta a Instagram, sai katsam ya hantsilo zuwa kasa, inda kafarsa ta karye tare da samun raunuka.
Ayanzu an tafi dashi asibiti domin ayi Masa magani