mutane 276 sun kamu, 75 sun warke, 16 sun rasu sanadiyyar cutar covid-19 a Najeriya

Sabbin mutane 276 sun kamu, 75 sun warke, 16 sun rasu sanadiyyar  cutar covid-19 a Najeriya

Aranar talata 26/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 276 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 8,344 yayin da mutane 2,385 suka warke, inda mutane 249 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar talata a Najeriya
Lagos-161
Rivers-36
Edo-27
Kaduna-19
Nasarawa-10
Oyo-6
Kano-4
Delta-3
Ebonyi-3
Gombe-2
Ogun-1
Ondo-1
Borno-1
Abia-1
Bauchi-1

Leave a Reply

Your email address will not be published.