Sabbin mutane 5,53 sun kamu, ya yin da jimillar wadanda suka kamu yakai 9,855
Sabbin mutane 5,53 sun kamu, ya yin da jimillar wadanda suka kamu yakai 9,855
Ranar Asabar 30/5/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta sanar a shafin ta na Twitter samun Karin mutane 5,53 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 Wanda yasanya adadin wadanda suka kamu da cutar yakai 9,855 ya yin da mutane 2,856 suka warke, inda mutane 2,73 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin wadanda suka kamu da cutar a ranar Asabar a Najeriya Lagos-378
FCT-52
Delta-23
Edo-22
Rivers-14
Ogun-13
Kaduna-12
Kano-9 Borno-7
Katsina-6
Jigawa-5
Oyo-5
Yobe-3
Plateau-3
Osun-1