Sabbin mutane 307 sun kamu, 3,007 sun warke, 287 sun rasu ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,162

Sabbin mutane 307 sun kamu, 3,007 sun warke, 287 sun rasu ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,162

Aranar Lahadi 31/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 307 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya, Wanda yasanya jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 10,162 yayin da mutane 3,007 suka warke, inda mutane 287 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar lahadi a Najeriya
Lagos-188         FCT-44               Ogun-19 
Kaduna-14        Oyo-12              Bayelsa-9 Gombe-5            Kano-3              Delta-3 
Imo-2                  Rivers-2            Niger-2 Bauchi-2             Plateau-1         Kwara-1 

Leave a Reply

Your email address will not be published.