Sabbin mutane 9 sun kamu, 8 sun warke, mutum 1 ya mutu, aranar Asabar a kano
Sabbin mutane 9 sun kamu, 8 sun warke, mutum 1 ya mutu, aranar Asabar a kano
Ma’aikatar lafiya ta jihar kano ta sanar da samun Karin mutane 9 masu dauke da cutar Coronaviros wato Covid-19 a Jihar Kano.
Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutune 951 sannan kuma mutune 43 daga ciki sun rasu, sannan mutune 200 sun warke kuma an sallame su.