An koma makarantun Boko a Nijar.
Yau 1 ga wannan watan na yuni aka koma makaratun Boko bayan shafe tsawon watanni kusan 3 na zaman gida.
An tilastawa dalibai da malamai Sanya takunkumi a cikin a jujuwa a yayin gudanar da karatu tare da wanke hannaye da sabulu kafin shiga aji.