Sabbin mutane 4 sun kamu, 25 sun warke ya yin da jimillar wadanda Suka mutu yakai 45 a kano

Sabbin mutane 4 sun kamu, 25 sun warke ya yin da jimillar wadanda Suka mutu yakai 45 a kano

Ma’aikatar lafiya ta jahar Kano ta sanar da samun karin mutune 4 masu dauke da cutar Coronavirus wato Covid-19 a Jihar Kano. 

Wannan tasa adadin wanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutune 958 sannan kuma mutune 45 daga ciki sun rasu sannan mutune 265 sun warke kuma an sallame su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.