Sabbin mutane 416 sun kamu, 115 sun warke, 12 sun rasu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,575
Sabbin mutane 416 sun kamu, 115 sun warke, 12 sun rasu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,575
Aranar litinin 1/6/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 415 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya, Wanda yasanya jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 10,575 yayin da mutane 3,122 suka warke, inda mutane 299 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar litinin a Najeriya
Lagos-192 Edo-41 Rivers-33 Kaduna-30 Kwara-23 Nasarawa-18 Borno-17 FCT-14 Oyo-10 Katsina-7 Abia-5
Delta-5 Adamawa-4 Kano-4 Imo-3
Ondo-3 Benue-2. Bauchi-2
Ogun-2 Niger-1