Mutane 12 sun kamu, 21 sun warke ya yinda jimillar wadanda Suka rasu yakai 45

Ma’aikatar lafiya ta jihar kano ta sanar da samun karin mutune 12 masu dauke da cutar Coronavirus wato Covid-19 a jiya talata a  Jihar Kano.

Zuwa yanzu an gwada mutane 4,818 inda mutane 970 Suka kamu,  286 sun warke, sannan kuma mutum 45 daga ciki sun rasu.
Ayanzu  mutane 639 ne ke dauke da cutar a jihar kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published.