Sabbin Mutane 348 sun kamu, 3,329 sun warke, 315 sun rasu, ya yin da adadin wadanda suka yakai 11,166
Sabbin Mutane 348 sun kamu, 3,329 sun warke, 315 sun rasu, ya yin da adadin wadanda suka yakai 11,166
Ajiya laraba 3/6/20 cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da samun Karin sabbin mutane 348 da suka kamu da cutar covid-19 a Najeriya.
Ayanzu mutane 11,166 sun kamu da cutar ya yin da mutane 3,329 suka warke, inda mutane 315 suka rasu
Wadannan sune jihohi da adadin mutanan da suka kamu da cutar covid-19 a ranar laraba a Najeriya
Lagos-163 FCT-76 Ebonyi-23 Rivers-21 Delta-8 Nasarawa-8 Niger-8 Enugu-6 Bauchi-5 Edo-5 Ekiti-5 Ondo-5
Gombe-5 Benue-4 Ogun-2 Osun-1 Plateau-1 Kogi-1 Anambra-1