Majalisar Zartarwa ta ware 1,600,000,000 domin yin titin jirgin sama

Majalisar Zartarwa ta ware 1,600,000,000 domin yin titin jirgin sama

Majalisar  Zartarwa ta kasa ta amince da ware Milyan dabu daya da Milyan Dari shida domin amfani dasu wajen tsara taswirar Kashi na biyu na titin jirgin sama na tashi da saukar jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake abuja.
Ministan zirga zirgar Jiragen sama Hadi Sirika ne bayyana haka, Jim kadan bayan kammala taron majalisar Zartarwa ta kasa jiya laraba a Abuja.
Domin Samun zafafan labaran da muke sakawa a TWITTER taba Nan
Ministan ya ce za’a kammala aikin cikin watanni goma Sha biyu Masu zuwa.
Ya ce kudaden da aka ware za’a bayar dasu ga kwararrun da zasu fitar da taswirar Wanda Akwai Dan Najeriya daya da wasu Yan kasashen waje mutane biyu.
Domin Samun zafafan labaran da muke sakawa a FACEBOOK taba Na

Leave a Reply

Your email address will not be published.